Cin gayayyaki domin muhalli

Cin gayayyaki domin muhalli
Duk nau'ikan nama-amma musamman na rago da naman sa - suna haifar da hayakin iskar gas sau da yawa fiye da 'ya'yan itace ko kayan marmari.
Mutanen da ke cikin ƙasashen da suka ci gaba suna cin nama da yawa fiye da na ƙasashe masu tasowa .
yanayin ganyen da dabbobi keci

Cin ganyayyaki domin muhalli shi ne aikin cin ganyayyaki lokacin da sha'awar ƙirƙirar cin abinci mai ɗorewa wanda ke guje wa mummunan tasirin muhalli na samar da nama. Dabbobi gaba ɗaya an ƙiyasta su ke da alhakin kusan kashi 18% na hayaƙin da ake fitarwa a duniya. [lower-alpha 1] Sakamakon haka, an ba da shawarar rage yawan amfani da nama, a tsakanin sauran, Kwamitin Tsare-tsare kan Canjin Yanayi a cikin rahotonsu na musamman na shekarata 2019 kuma a matsayin wani ɓangare na Gargadin Masana Kimiyya na Duniya na shekarata 2017.

Ban da sauyin yanayi, damuwar muhalli game da samar da kayayyakin dabbobi na iya danganta da asarar rabe-raben halittu, gurbatar yanayi, sare itatuwa, rashin dorewa da amfani da ruwa da ƙasa.
Cite error: <ref> tags exist for a group named "lower-alpha", but no corresponding <references group="lower-alpha"/> tag was found


© MMXXIII Rich X Search. We shall prevail. All rights reserved. Rich X Search